Malam Nasiru Ahmad el Rufai yace batun yanzu ya hana bara ba, dan haka yanzu makarantun Allo ya hana ko wadanne irine a jahar Kaduna, sai dai idan yaro yakai shekaru sha takwas. karatun Allo da Islamiyya daza arinkayi yanzu a Kaduna kawai na yamma muka aminta dashi kawai.
Koda dan jarida yai masa tambaya akan Irin makarantun tsangaya nasu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Foundation da iyayan yara ke daukar nauyin yaransu se yace duka yanzu haramunne a Kaduna basu aminta dashi ba, dolene yara su tsaya gaban iyayansu kuma dolene su turasu makarantar boko domin shine zasu ci ribar shi anan gaba. Iyayan yara susani daga yanzu duk uban dabai tura dansa makarantar boko ba zamu turashi kurkuku.
Dakyau