Fitacen malamin adinin musulnci dake jahar sokoto Dr Mansur Sokoto yayi martani akan hukuncin da gwamnatin jahar kano ta dauka don dakile afkuwan fititna a jahar kano.
Ga abunda malam yace a shafunsa na facebook
Matakin da gwamnatin Kano ta dauka a kan Abduljabbar ya yi kyau. Abin da ya fi shi kyau bayan haka shi ne a tilasta shi zaunawa da Malaman Kano su tattauna a bainar jama’a.
Allah ya kare mu daga fitina a addininmu. – Dr Mansur Sokoto
KUYI BIYOMU A FACEBOOK DA TWITTER