Kotun daukaka kara da ke zaune a Abuja ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa Maryam Sanda, da aka samu da laifin kisan mijinta, Bilyaminu Bello, danuwa ga tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP, Haliru Bello.
Wani kwamiti na mutum uku na kotun, a hukuncin da ta yanke a ranar Juma’a da yamma, ya yi watsi da karar Sandra saboda rashin cancanta.
Ta kasance a farkon wannan shekarar, wata Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Maitama, aka yanke mata hukuncin kisa kuma ta ba da umarnin a rataye ta.
Cikakkun bayanai zaizo maku jim kadan…