Wata Babbar Kotun Tarayya ta ba da umarnin a ci gaba da tsare Sanata Ali Ndume a Gidan yari dake kuje a birnin tarraya abuja saboda rashin gabatar da tsohon Shugaban Kungiyar fansho, Abdulrasheed Maina.
Ndume Sanata ne dake wakiltar kudancin Borno, kuma ya tsaya wajen amsar belin Maina, wanda ke fuskantar shari’a kan zargin halatta kudaden haram.
Maina yaki halartar kotu domin ci gaba da shari’arsa.
Kubiyomu don cigaban labarin. . .