Wani labari damuke samu mara dadinji , cewa yan bindiga sun shiga garin marabar maigora a daren yau a yayinda yanzun haka sunacen suna harbe harbe.
Saidai kawo yanzun bamuda tabbacin ko mutum nawa suka harba ko suka kama.
Majiyar mu tasama wana rahotone yayinda wani dan garin maisuna Sani Ahmad Maiwake yasanar ashafinsa na facebook.
Ga abunda yarubuta
Innalillahi wainnailaihi rajun ayanzuhaka barayi sunshigo garinmu marabar maigora sunata harbeharbe Allah yakawomana mafuta kutayamu addu,a Allah yakawomana karshen mulkin zalinci Allah yasakamana Allah wlh bamuyafeba.
Muna fata Allah ubangiji yakawo masu dauki.