Tallafin Survival Fund na gwamnatin tarraya sun sake bada dama ga wasu jahohi kamar haka
Abia – Abuja – Kaduna.
Wannan yana kunshe ne a cikin wata sanarwa da Survival Fund ta fitar a cikin shafin twitter kamar yadda kamfanin dilancin labarai na DAILY EPISODE ya tattara.
Masu neman shawara shawara ne su ziyarci https://survivalfund.gov.ng/ don shiga da kunna asusun su.
Payroll Support Activation ongoing in the following states:
– Abia
– Abuja
– Kaduna
Use the hashtag #IGotSurvivalFund with a picture of you to participate. #SurvivalFundNG pic.twitter.com/6OUxpK7vJi— MSME Survival Fund (@SurvivalFund_ng) February 9, 2021