• About Us
  • Contact us
  • Advertise with us
Sunday, June 15, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode
-18 °c
  • Home
  • News
    • All
    • GENERAL NEWS
    • National
    Midnight Inferno

    Midnight Inferno Claims 3 Lives, Destroys Houses In Gombe

    FG Cancels 3 Days Prayer For ‘Food Security

    FG Cancels 3 Days Prayer For ‘Food Security

    fight against illegal mining

    NSCDC Calls For Continental Collaboration To Combat Illegal Mining, Oil Theft

    national honour

    Kaduna Business Mogul Congratulates Uba Sani, Shehu Sani, Others Over National Honours

    former military ruler

    Al-Mustapha Defends Abacha, Denies Foreign Loot Allegations

    13 Tijjaniyya sect

    Families of 13 Abducted Kano Pilgrims in Burkina Faso Beg Tinubu, Gov Yusuf for Rescue

    Trending Tags

    • Sillicon Valley
    • Climate Change
    • Election Results
    • Flat Earth
    • Golden Globes
    • MotoGP 2017
    • Mr. Robot
  • General Crimes
    • All
    • Banditry
    • Climate Change
    • CRIMES
    • Fact-Check
    • Investigations
    • Music
    • Sports
    • Terrorism
    • Violence
    Yelewata community.

    Amnesty International Condemns Yelewata Killings, Calls for Urgent Government Action

    terror group leader

    Nigerians React as Wanted Terror Group Leader Aleru Appears in Peace Talks with Government Officials

    neutralised the terrorist

    Troops Kill Notorious Terrorist Leader Auta, Key Associates in Zamfara Offensive

    Benue Police Inspector, Two Others Arrested for Cable Theft in Makurdi

    Benue Police Inspector, Two Others Arrested for Cable Theft in Makurdi

    C-Watch Corps

    Tension in Katsina as C-Watch Corps Allegedly Shoot 30 Over Haircut Dispute in Mabai

    9 Chinese Nationals

    Court Jails 9 Chinese Nationals for Internet Fraud, Cyber-Terrorism

    arrested 13 suspects

    13 Suspects In Police Net Over Murder Of Kaduna Naval Officer

    education sector

    Schooling Made Easy, But Not For Visually-Impaired Boys in Gombe

    assault on Boko Haram

    Boko Haram Top Commander Killed as Troops Storm Terrorist Strongholds in Borno

  • Under reported
  • Business
  • Politics
  • Opinions
  • Studio
    • All
    • Health
    • info-graphics
    • TV
    Saudi medical team successfully separates Nigerian conjoined twins

    Saudi medical team successfully separates Nigerian conjoined twins

    diphtheria outbreak

    Save the Children launch health response to combat diphtheria outbreaks in Nigerian-hit States.

    Forensic laboratory

    Justice Network advocates for forensic laboratories to expedite rape examinations, prosecutions

    Featured Video Play Icon

    Video: How Conflicts, Climate Change Fuel Food Crisis in the Middle East

    drug for sickle cell disease and hypertension

    Nigeria Develops Drugs for Sickle Cell Disease, Hypertension

    preterm birth

    Born Too Soon: WHO Queries Nations, Demands Action for Preterm Birth

    UNFPA urges Nigeria to recruit 70,000 midwives to tackle maternal, child deaths

    UNFPA urges Nigeria to recruit 70,000 midwives to tackle maternal, child deaths

    humanitarian aid

    Humanitarian: ICRC Supports Vulnerable Ukrainians

    Infographics: Kaduna’s PDP, APC, LP Party Candidates’ Plans for Education, Security

    Infographics: Kaduna’s PDP, APC, LP Party Candidates’ Plans for Education, Security

    road accidents

    Citizens Demand Repair of Nigeria’s Damaged Roads

">

Wata sabuwa: Buhari yagaza, tsaro yadamemu ba coronaba cewar yan majalisun jahar katsina.

by Abubakar Ismail Kankara
May 14, 2020
in Hausa
0
Wata sabuwa: Buhari yagaza, tsaro yadamemu ba coronaba cewar yan majalisun jahar katsina.
Share on FacebookShare on Twitter
">
">

A yau laraba 13 mayu 2020 yan majalisun jahar katsina sun koka a bisa halin ko inkula dakuma nuna wariya da shugaban kasar najeriya da jamiyar APC tayi akan al’ummar jahar Katsina .

Zaman majalisar yasamu daman kawo kudiri akan harkar tasro, inda dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar safana Hon Abduljalal Haruna Runka, ya gabatar da wani kudiri wanda ya shafi lamarin tsaro a gaban zauran majalisar a yau.

Saidai bayan kawo kudirin zauren majalisar tadau zafi , yayinda kusan duk yanmajalisun suka nuna rashin jin dadin lamarin da ke faruwa a jahar. Ga kadan daga cikin kalaman yanmajalisar

A zauren majalisar inda Dan majalisar Jiha mai wakiltar karamar hukumar Jibia Hon. Mustapha Yusuf Jibia yace shugaban kasa ya gaza kan tsaro kuma baya tareda tsarin tafiya da shugabancin shi a halin yanzu, har sai an samar da tsaro ga al’ummar Jihar Katsina.

Ko yaki ake ana kyale mata da yara, ammadai wannan fulanin idan sunzo basu barin kowa. Wlh shugaban Kasa ya gaza, ko aiken  jajantawa babu.

A gaskiya mun baranta akan wannan shugabancin na shugaba Bahari.

Mutanan mu an takura su, anbar banki da wasu wuraren sana’a abude.  Ammandai sallar jumma’a ta gagaremu,  Saboda Corona Virus.  Wlh indai ba’a dauki matakiba wlh idan wadan can fulanin sun gama da mutanan kauye kan mu zasu dawo. Gashi anzo gomar karshe ta ramadan kullum jini ake zubdawa wlh sai munyi da gaske. Inji Hon Aliyu Sabiu Muduru

Gwamnatin jaha data tarayya sun dauki Corona virus  da mahinmanci fiye da harkar tsaro, saboda haka mai girma speaker, Aroki mai Girma gwamna ayi security board a jawo duk masu ruwa da tsaki domin ganin tsaro yasamu a jahar katsina. Inji Hon Muhammad Abubakar kamis

Hon Lawal Isah Kuraye Yakara dacewa  Mai Girma gwamna ka jagorance mu, muje muga shugaban Kasa, kamar yadda dan uwana ya fadi. Munyi zama akan tsaro a gidan nan yafi guda biyar, domin gaya masa halin da jaharmu take ciki.

Shima takwararsa  Dan Majalisa Mai Wakiltar Karamar Hukumar Kankara wato Hon Garba ya’u maikwalli.

Danmajalisar Yace Anyi APC daga sama har kasa, amma yanzu Ko kansila APC bataci a karamar hukumar Kankara, saboda matsalar tsaro data addabe su. Gwamnatin APC daga sama har kasa ta gaza kan tsaro.

Shima Hon Aminu A Garba Dan-musa mai wakiltar Danmusa, yanemi shugaban majalisar daya jagorance su suje wajen Gwamnan jahar katsina.

Dan su koka kuma su gaya mashi halin da al’ummarsu keciki  akan lamarin tsaro. Inda yakara dacewa  suba Corona virus ce ta dame suba tabarbarewar tsaro ne yafi damunsu.

Shikuwa Hon Umar Ali Bindawa shawara yabada akan a roki gwamnatin jahar ta roki shugaban Kasa ya bada excutive order akan Yan ta’addar nan, yadda idan sunzo basai anjira umarni daga wani jami’in tsaro ba.

Bugu da kari kuma muna goyan bayan a share duk wani daji dake jahar katsina inda Yan bindiga suke madamar indai talaka zai samu sauki, Inji Hon Zaharadeen Kurfi

Naso ce a gidan nan akwai masu tv na tvc da nta Wanda zasu tura wannan maganar da mukeyi live domin duniya taga halin da muke ciki. Inji Hon Hussaini Garba Dankanjiba.

Wlh gwamnatin tarayya ta gaza, muna rokon gwamna aba mutane dama su kare kansu. Abun takaici ana azumin nan naga ‘yan gudun hijira suna can a jeji, bama ta azumi akeba basu da matsugunni.

Saidai shikuma Hon Ghali Garba ya dorawa jami’an tsaro lafi inda yake cewa babu masu laifi wanda ya wuce shugaban sojoji da shugaban yan sanda, saboda sune gwamnati taba hakkin tsaro Kuma take biyansu albashi. Munje wajen mai Girma gwamna Kuma yana kuka yake gaya Mana irin yadda yakeji aransa.

Akarshe dai Hon Sani Lawal Baure yace wajibi ne mukoma ga ubangijinmu, domin neman yafiya da kuma gyara halayenmu akan aikin da muke aikatawa.

Allah ubangiji yakawo mafita.

">
Abubakar Ismail Kankara

Abubakar Ismail Kankara

Abubakar Ismail Kankara is an accomplished investigative journalist, fact-checker, seasoned storyteller, PR professional, skilled video editor, website designer, and proficient in SEO/Social Media Management. Additionally, he is a 2023 Govspend Media Fellow and a 2024 UDEME Accountability Fellow.

Related Posts

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa.

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa.

by Abubakar Ismail Kankara
February 25, 2021
0

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa. Maigirma Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana...

Ibrahim Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna

Ibrahim Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna

by Abubakar Ismail Kankara
February 25, 2021
0

 Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna Sabon Shugaban Hukumar yaƙi da al-mundahana ta ƙasa EFCC Abdulrasheed Bawa yace tsohon Shugaban...

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani

by Abubakar Ismail Kankara
February 25, 2021
0

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani Tsohon Sanatan Jihar Kaduna Sanata Shehu Sani, ya soki lamirin majalisar Dattawa...

Dikko Shine Yayi Kokarin Gyara Ingantuwar Hanyoyin Shigar Kwastom – Kanwan Katsina.

Dikko Shine Yayi Kokarin Gyara Ingantuwar Hanyoyin Shigar Kwastom – Kanwan Katsina.

by Abubakar Ismail Kankara
February 23, 2021
0

Dikko Shine Yayi Kokarin Gyara Ingantuwar Hanyoyin Shigar Kwastom           Kanwan Katsina, Alh. Bello An bayyana...

Next Post
COVID-19: Saudi Arabia to observe Eid Al-Fitr under total lockdown

COVID-19: Saudi Arabia to observe Eid Al-Fitr under total lockdown

Kwara sacks ambulance driver over mishandling of coronavirus patient

Kwara sacks ambulance driver over mishandling of coronavirus patient

Recommended

No Man Can Stop Me From Returning As Edo Governor – Obaseki

No Man Can Stop Me From Returning As Edo Governor – Obaseki

5 years ago
Corruption: Buhari speaks on EFCC, NDDC probes- Says Is Abuse of trust

Corruption: Buhari speaks on EFCC, NDDC probes- Says Is Abuse of trust

5 years ago

Popular News

    Connect with us

    ">
    • About Us
    • Contact us
    • Advertise with us
    • Privacy Policy
    • Submit Article
    • Copyright Notice
    • Advertising Guidelines
    inquiries : +234 8032398985 info@dailyepisode.ng

    Copyright © 2025 DAILY EPISODE Designed by AIACCESS CONTRACTORS

    No Result
    View All Result
    • Home
    • News
    • General Crimes
    • Under reported
    • Business
    • Politics
    • Opinions
    • Studio

    Copyright © 2025 DAILY EPISODE Designed by AIACCESS CONTRACTORS

    Login to your account below

    Forgotten Password?

    Fill the forms bellow to register

    All fields are required. Log In

    Retrieve your password

    Please enter your username or email address to reset your password.

    Log In
    error: Seek permission to copy !!