Rikicin Manoma da Makiyaya Shine Abunda aka sani a Baya kafin zuwan Ta’adancin Satar Mutane da Garkuwa dasu domin neman kudin Fansa.
Kungiyar Fulani Miyatti Allah “MACBAN” ta bada wasu sharudda guda ukku (3) da in an cika su za a kawo karshen rikicin makiyaya da manona a Najeriya da ya ke haifar da asarar dukiyoyi da rayuka akai-akai.
Ka’idojin sune:
1- Horas da makiyaya kiwo a zamanance.
2- Samar musu da wuraran kiwo a jihohin Najeriya 36 da Birnin Tarayya Abuja
3- Da kuma taro na musamman tsakanin wakilan Gwamnati da Makiyaya da kuma Manoma.
Ko a naka/ki hangen wannan hanya ce mai bullewa?
KU BIYOMU A FACEBOOK & TWITTER