- Nafi Sheikh Abduljabbar Kabara Ilimi, bai kamata malamai su zauna dashi ba-Nazir Ahmad Sarkin Waka
Tauraron fina-finan Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa ya fi Sheikh Abduljabbar Kabara Ilimi.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake martani ga mabiya Malamin da suke caccakarsa kan njna fushi da kalaman da aka zargi Malamin da yi.