• About Us
  • Contact us
  • Advertise with us
Thursday, July 10, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode
-18 °c
  • Home
  • News
    • All
    • GENERAL NEWS
    • National
    healthcare services

    After Daily Episode Report, Kaduna Health Commissioner Visits Rigasa Hospital, Assures Reforms

    floodwaters

    Niger Flood: Missing 7-Year-Old Boy Found Dead After Three Days

    wedding-bound travelers

    Killings: No Delegation from Plateau Visits Zaria for Condolence- Zazzau Emir

    Christian Clergy in Northern Nigeria Congratulate Muslims on Islamic New Year 2025

    Christian Clergy in Northern Nigeria Congratulate Muslims on Islamic New Year 2025

    Civilian Protection Guard

    Deadly Confrontation Between Turji’s Gangs, Zamfara Civilian Forces Leaves Over 100 Dead

    resettlement programs

    ASUU Calls for Humanitarian Support, Resettlement Programs for IDPs

    Trending Tags

    • Sillicon Valley
    • Climate Change
    • Election Results
    • Flat Earth
    • Golden Globes
    • MotoGP 2017
    • Mr. Robot
  • General Crimes
    • All
    • Banditry
    • Climate Change
    • CRIMES
    • Fact-Check
    • Investigations
    • Music
    • Sports
    • Terrorism
    • Violence
    suspected illegal

    EFCC Nabs 9 Suspected Illegal Miners In Mokwa

    Billions for Few, Crumbling Schools for Many: A Deep Dive into Kano’s Education Crisis Where Foreign Scholarships Undermine State Needs

    Billions for Few, Crumbling Schools for Many: A Deep Dive into Kano’s Education Crisis Where Foreign Scholarships Undermine State Needs

    EFCC Nets 33 Suspected Internet Fraudsters In Minna

    EFCC Nets 33 Suspected Internet Fraudsters In Minna

    phone snatching

    Insecurity: Kano Youth Deploy Tech to Combat Thuggery, Phone Theft

    under bandits control

    Fact-Check: No, Bandits Have Not Taken Over Kankara

    targeting terrorists

    Scores of Terrorists Killed as NAF Airstrike Hits Hideout in Niger

    Mama Boko Haram

    Mama Boko Haram, 2 Others Sentenced to 14 Years in Prison Over N11 Million Fraud

    Nigeria Police Arrest 28 Suspects Over Benue Massacre, IGP Confirm

    Nigeria Police Arrest 28 Suspects Over Benue Massacre, IGP Confirm

    resettlement programs

    ASUU Calls for Humanitarian Support, Resettlement Programs for IDPs

  • Under reported
  • Business
  • Politics
  • Opinions
  • Studio
    • All
    • Health
    • info-graphics
    • TV
    Rigasa General Hospital

    Health Denial: Inside Rigasa General Hospital Where One Doctor Serves Millions—Unconscious Patients Wait, Die, or Leave

    toll-free line

    Kaduna South Launches Toll-Free Line to Tackle Misconduct in Public Health Facilities

    We May Die Here’: Community Cries Out as Kaduna Health Facility Becomes Death Trap

    We May Die Here’: Community Cries Out as Kaduna Health Facility Becomes Death Trap

    Saudi medical team successfully separates Nigerian conjoined twins

    Saudi medical team successfully separates Nigerian conjoined twins

    diphtheria outbreak

    Save the Children launch health response to combat diphtheria outbreaks in Nigerian-hit States.

    Forensic laboratory

    Justice Network advocates for forensic laboratories to expedite rape examinations, prosecutions

    Featured Video Play Icon

    Video: How Conflicts, Climate Change Fuel Food Crisis in the Middle East

    drug for sickle cell disease and hypertension

    Nigeria Develops Drugs for Sickle Cell Disease, Hypertension

    preterm birth

    Born Too Soon: WHO Queries Nations, Demands Action for Preterm Birth

    UNFPA urges Nigeria to recruit 70,000 midwives to tackle maternal, child deaths

">

Matsalar fyaɗe: El-Rufai yana so a yiwa masu laifi dandaƙa

by Abubakar Ismail Kankara
June 27, 2020
in Hausa
0
Matsalar fyaɗe: El-Rufai yana so a yiwa masu laifi dandaƙa
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya Malam Nasir el-Rufa’i, ya ce babbar hanyar magance matsalar fyade ita ce yi wa masu aikata laifin dandaƙa.

Malam Nasir ya bayyana hakan ne a wani taro da aka gudanar ta bidiyo ta manhajar Zoom ranar Asabar.

RelatedPosts

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa.

Ibrahim Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani

">

An yi taron ne da nufin lalubo hanyoyin magance matsalar fyade da ta ki ci ta ki cinyewa a kasar.

Gwamnan ya ce cikin harshen Turanci wanda da shi aka gudanar da taron “Remove the tools”, wato a cire kayan aikin.

Sannan gwamnan ya ce a jiharsa ta Kaduna an samu karuwar fyade inda aka yi wa mutum 485 cikin kankanin lokaci a baya-bayan nan, kamar yadda alkaluma suka nuna.

White spacer

Su wane ne mahalarta taron?Baya ga gwamnan jihar Kaduna, akwai ministar harkokin mata da shugabar hukumar NAPTIP da matan gwamnonin jihohin Niger da Kaduna da Kebbi.

Sauran mahalartan sun hada da ‘yan jarida da masu fafutuka da wakilan kungiyoyin Kare hakkin bil’adama da kuma lauyoyi.

Me sauran masu ruwa da tsaki suka ce?

Malam Nasiru ya ce a cire kayan aiki a kuma dinga yanke hukuncin daurin rai da rai kan masu aikata fyade.

Ya kara da cewa akwai bukatar iyaye mata su dinga tarbiyyantar da ‘ya’yansu maza wajen ganin girman mutuncin mace da gudun keta haddinta.

Ita kuwa ministar mata Pauline Tallen ta fadi abubuwan da gwamnati ke yi na kokarin hada karfi a ciki da wajen kasa don yakar fyade.

">

Matar gwamnan jihar Niger Mrs Lolo kuwa bayani ta yi a likitance kan yadda mace da aka yi wa fyade ke shiga uku ko da bayan ta girma ta yi aure.

Hajiya Zainab Bagudu matar gwamnan Kebbi ma ta yi magana a kan aiyukan da ke kasa.

Ita kuwa matar gwamnan Kadunan Ummi el-Rufa’i ta yi kira ne da a fito a yi aiki don kawo karshen wannan matsala.

Daga cikin ‘yan jarida da suka yi magana akwai Hajiya Rafat Rafat Salami mai fafutuka kuma ma’aikaciya a gidan rediyo Muryar Najeriya, wacce ta ce akwai bukatar horas da ‘yan jarida don kiyaye fallasa wadanda aka yi wa.

Me ya sa aka shirya taron?

Wata kungiya mai zaman kanta mai yaki da fyade the movement against rape and sexual violence ya shirya taron.

Ta yi hakan ne da nufin wayar wa da mutane kai da ilimantar da su kan yadda za a hada hannu a magance matsalar.

Sauran abubuwan da taron ya mayar da hankali akai sun hada da:

• Abin da ya da ake bukatar sauya dokokin fyade

• Kawo karshen al’adar yin gum da baki.

• Ji daga bakin likitocin mata kan barzanar da fyade ke yi wa lafiya.

• Rawar da kafafen yada labarai za su taka wajen kawo karshen yin gum da baki, da wasu da dama.

Mene ne fyade?

Dakta Nu’uman Habib, masanin halayyar dan Adam ne a Jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya ne, kuma a cewarsa, “fyaɗe yana nufin haike wa mata, wani sa’in ma har maza ba tare da izininsu ba, ba tare da sahalewarsu ba, ba tare da yardarsu ba.”

Dakta Nu’uman ya ce tasirin fyaɗe na da girma musamman a rayuwar yara, don kuwa ya kan daɗe a kwakwalwarsu kuma ya jefa su cikin damuwa da tsoro da rashin yarda da amincewa.

“Duk wanda suka haɗu da shi sai su yi tsammanin mai irin wannan halayyar ne. Kuma damuwar takan daɗe tare da su a cikin kwakwalawarsu kusan ta sa ma su sukurkuce”, a cewarsa.

Sai dai bisa alama jama’a ba su gane haka ba, don kuwa ba a cika tattauna batutuwan da suka shafi fyade ba, bare a bai wa wanda a ka yi wa taimakon da ya dace.

Idan aka yi wa wata ko wani fyaɗe, shi da iyalansa sukan zage dantse su tabbatar mutane ba su sani ba. Wannan ba ya rasa nasaba da ƙyama da ake nuna wa waɗanda aka yi wa fyaɗe da iyalansu.

Kuma wannan yana hana jami’an tsaro yin aikinsu yadda ya kamata, musamman ta fannin bincike da yanke hukunci ga wanda ya aikata laifin.

Source: BBC
">
Abubakar Ismail Kankara

Abubakar Ismail Kankara

Abubakar Ismail Kankara is an accomplished investigative journalist, fact-checker, seasoned storyteller, PR professional, skilled video editor, website designer, and proficient in SEO/Social Media Management. Additionally, he is a 2023 Govspend Media Fellow and a 2024 UDEME Accountability Fellow.

Related Posts

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa.

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa.

by Abubakar Ismail Kankara
February 25, 2021
0

Rana ta biyu a Garin Dikwa Zulum ya Raba kuɗi, da Abinci a Dikwa. Maigirma Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana...

Ibrahim Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna

Ibrahim Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna

by Abubakar Ismail Kankara
February 25, 2021
0

 Magu Ya Taya Sabon Shugaba Murna Sabon Shugaban Hukumar yaƙi da al-mundahana ta ƙasa EFCC Abdulrasheed Bawa yace tsohon Shugaban...

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani

by Abubakar Ismail Kankara
February 25, 2021
0

Kuskure Ne Tantance Tsoffin Shugabannin Tsaro – Sani Tsohon Sanatan Jihar Kaduna Sanata Shehu Sani, ya soki lamirin majalisar Dattawa...

Dikko Shine Yayi Kokarin Gyara Ingantuwar Hanyoyin Shigar Kwastom – Kanwan Katsina.

Dikko Shine Yayi Kokarin Gyara Ingantuwar Hanyoyin Shigar Kwastom – Kanwan Katsina.

by Abubakar Ismail Kankara
February 23, 2021
0

Dikko Shine Yayi Kokarin Gyara Ingantuwar Hanyoyin Shigar Kwastom           Kanwan Katsina, Alh. Bello An bayyana...

Next Post
I have not decided on 2023 presidential race, says Tinubu

I have not decided on 2023 presidential race, says Tinubu

Boko Haram: Zulum confirms killing of 81 persons in Borno

Boko Haram abducts dozens of women, girls in fresh Borno attack

Recommended

BREAKING: Okowa, wife test positive for COVID-19

BREAKING: Okowa, wife test positive for COVID-19

5 years ago
Ikoyi building collapse

Ikoyi building collapse: Death Toll Has Risen To 19, 6 People Critically Injured

4 years ago

Popular News

    Connect with us

    ">
    • About Us
    • Contact us
    • Advertise with us
    • Privacy Policy
    • Submit Article
    • Copyright Notice
    • Advertising Guidelines
    inquiries : +234 8032398985 info@dailyepisode.ng

    Copyright © 2025 DAILY EPISODE Designed by AIACCESS CONTRACTORS

    No Result
    View All Result
    • Home
    • News
    • General Crimes
    • Under reported
    • Business
    • Politics
    • Opinions
    • Studio

    Copyright © 2025 DAILY EPISODE Designed by AIACCESS CONTRACTORS

    Login to your account below

    Forgotten Password?

    Fill the forms bellow to register

    All fields are required. Log In

    Retrieve your password

    Please enter your username or email address to reset your password.

    Log In
    error: Seek permission to copy !!