Da Duminsa: Sarkin Katsina ya nada Sarkin Tuwon Sarkin Katsina
Mai Martaba sarkin Katsina ya nada Malam Magaji Hamisu Kulu a matsayin Sarkin Tuwon Sarkin Katsina
Sanarwar nadin na kunshe a sanarwar da shi Sarkin ya sa wa hannu a ranar 18th May 2020 da Katsina Post ta gani
Daga karshe Sarkin ya taya shi murnar ya kuma bayyana za a sanar da ranar bikin nadi ba da dadewa ba.
[covid-data]