- Sheik Muhammad Bin Usman Zaya Halarci Garin Dutsinma A katsina state Domin Gudanar Da Karatuttuka Gurare Mabanbanta, Wanda Yakunshi Dalibai,Matan Aure Da sauran Al’umma baki daya Tundaga Yau Juma’a,Asabar Har zuwa Ranar Lahadi Gakuma Yanda Karatun Zaya kasance Lokaci Dakuma Gurin Hadida Maudu’in Karatun.
●Hudubar Juma’at Mubarak
A Makarantar Federal University Dutsinma (FUDMA)
1:00 pm.
●Ranar Juma’a Masallacin Tanki
Maudu’i: (Jelar Rakumi…)
Bayan Sallar Isha’i
●Ranar Asabar
Masallacin Cinema
Maudu’i: Takwas Ta rayuwa (T.T.R)
●Ranar Asabar
Masallacin Cinema
Bayan Azahar
Maudu’i:Ta’aziyya Ta Imam Albany Zaria
●Ranar Lahadi
9:00am Acikin Isah Kaita College Of Education
Maudu’i:Shin Kashirya Barin Duniya?