Ba abun mamaki bane ganin kulaf dina na Kuguna United ya doke kulaf din Chelsea Fc Kankara ba.
Wannan furuci ya fitone daga bakin mai bada horo ga kulaf din Koguna United Coach Ahmed Abdullahi Babale ayayin wata ganawa da manema labaru da kungiyar ta kira bayan taka ledar da sukayi da takwararta ta Chelsea aranar juma’a data gabata inda Kulaf din Koguna ya zuwarawa cheksea kwallo biyu araga kafin tafiya hutun rabin lokaci wanda itama chelsea fc tasamu nasarar farke kwallo daya ta hannun dan wasanta Mai suna Surajo Doya.
Zumu cigaba da,kawo maku yanda wasan ke gudana.