INNALILLAHI WA’INNA ILAHIRRAJI’UN.
Allah yayiwa Alhaji Garba Lado Dan-marke Rasuwa.
Alhaji Garba Lado Dake Garin Dan-marken Karamar Hukumar Kankarar Jihar Katsina ne Ya Rasu Yau Alhamis21/05/2020.
Wanda Shine Mahaifin Sen. Dr. Yakubu Lado Dan-marke Tsohon Dantakarar Kujerar Gwamnanan Jihar Katsina Azubukan Dasuka Gabata.
Za’ayi Janazar Shi Agarin Dan-marke Kankara Ayau Da Misalin Karfe 12:00 Ranar Yau.
Kuma Tsohon Dan Siyasa Tun Ajahuriyar Ta Daya.
Allah yajikan shi da rahama ya yafe mashi kurakuranshi mukuma intamu mutuwar tazo yasa mucika da imani.
Amin.
[covid-data]