Allah ya yi wa Dan iyan Kano Rasuwa, Alhaji Yusuf Bayero ya rasuwa.
Kafin rasuwarsa shine hakimin karamar hukumar Dawakin Kudu a jihar ta Kano. Bayero ne hakimi na farko a karamar Ajingi a tarihin jihar Kano kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.
Allah ya gafarta masa zunubansa yasa Aljanna Makoma. Ameen.